Min menu

Pages

Yadda limamin majami'armu yasa na kashe mahaifiyata inji wata mataLimamin majami'armu ne yasa na kashe mahaifiyata inji wata mata.


 Wata mata yar shekaru talatin tace limamin su ne yasa ta kashe mahaifiyar ta saboda zancen daya fada akanta.


Wannan yasa nai amfani da adda na sare kanta saboda limamin yace mahaifiyar tawa mayya ce inji matar.


A cewar limamin mahaifiyar tawa tana bin matsafa domin ta haukatar dani inji matar.


Daga karshe dai an shige da matar domin ayi mata hukunci daidai da laifinta.

Comments