Min menu

Pages

Ya zama dole masu Kudin kano su fara fitar da zakka inji Ganduje

 Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yace daga yanzu ya zama dole masu kudin jihar kano suna fitar da zakka.Gwamnan yace bai dace mutum yanada kudi kuma zakka ta gagara fitarwa a gareshi ba.


Ya kamata kuna fitar da hakkin Allah a dukiyoyinku in kuna son zaman lafiya sakon gwamnan kanon ga masu kudin jihar.


Gwamnan yace daga yanzu ko takara mutum zai tsaya sai yanada takardar fitar da zakka indai dukiyarsa takai.

Comments