Min menu

Pages

Ya mutu jim kadan bayan ya shiga musulunci ku duba abinda ya faru kusha mamaki

 Wani babban pastor ya mutu bayan ya shiga musulunci ku duba abinda ya faruAn samu labarin mutuwar wani babban pastor daya jima a addinin kirista daga karshe ya shiga musulunci kuma ya mutu jim kadan bayan daya karbi addinin musulunci.


Inieke Tom Udo shine sunan pastor din wanda daga karshe ya ya koma Abubakar Muhd Udo bayan ya shiga addinin musuluncin.


To saidai Allah ya karbi rayuwarsa jim kadan bayan daya musulunta.


An gabatar da jana'izar sa jim kadan bayan rasuwarsa kamar yadda addinin musulunci ya tanadar kuma ya koyar.


An gabatar da jana'izar tasa ne a karamar hukumar Etinan can wani yanki dake jihar Akwa Ibom.


Daga karshe anyi masa addu'ar Allah ya jikansa ya gafarta masa

Comments