Min menu

Pages

Wani abin al'ajabi ya faru inda wata mata ta rubutawa mijinta takardar saki tace ta sake shi to saidai

Wata takardar saki da take ta famar yawo ta jawo maganganu masu yawa a kafar sada zumunta.Inda wata mata ta rubuta wata takarda ta aikewa mijinta cewar ta sake shi.


Sannan tace ya fice ya bar mata gidan tunda ba nasa bane.


Abin ya faru ne saboda kara auren da mijin zaiyi wanda asali basuyi alkawarin haka da matar tasa ba a cewar rubutun.

Ga wasikar data rubuta masa


To saidai da ganin haka kowa cewa yake dan gidanta ne dan haka zatai masa wannan tonon sililin.


To saidai har yanzu bamu ji ta bakin mijin ba ko ya hakura da auren ya bewa matar tasa hakuri ta dawo dashi ko kuma bai hakura ba ta sake shin kamar yadda tace kuma ta kore shi a gidan.


Saidai idan aka dubi ma'auni na shari'a mace bata sakin na miji saidai in ya sake ta.

 

Comments