Min menu

Pages

Budurwar ta saida motar ta millions 60 tayi abinda ya jijjiga mutane da kudin

 Ta saida motar ta millions 60 duba abinda tayi da kudin da ya tada hankulan jama'a.Wata budurwa ta saida motar ta kwaya daya da take da ita har kimanin millions 60 sannan tayi abinda yaja hankalin mutane da kudin.


A Nijeriya akwai mutane masu zuciyar adalci da son su taimakawa mutane marasa karfi na daga mabarata da almajirai da kuma wanda basu da abin da za su ci.


Wasu kuma sukan taimakawa mutanen da suke kasa domin suga suma sun tashi ina nufin sukan taimakawa wanda basu dashi domin su samu abinda suke nema.


Mutane da dama sun jijjiga ganin abinda wannan budurwa tayi da kudin motarta data sayar.


Domin ta sayo buhun shinkafa da wani kudin ta rabawa wanda basu da abinci a gidajensu.


Ta rabawa nakasassu wasu daga cikin kudin.

Ta rabawa masu gidan da basu da gidan kansu wasu kudaden.

Ta daukin nauyin yara na daga kudin makaranta dadai sauransu.


Ta bewa wasu da dama jari.


Hakika abinda wannan budurwa tayi tayi kokari saidai fatan alkhairi.

Comments