Min menu

Pages

Application din da zai tona sirrin duk wani da ya cutar dakai ko ya sace ka

 Application me nuna mutanen da sukai garkuwa dakai ko suka cutar dakaiWani application mai abin mamaki da zai tona asirin duk wani da ya zalunceka ko ya dauki kayanka ko kuma yai garkuwa dakai.


Barkanku da wannan lokaci da fatan kuna nan lafiya ya aiki.


Cikin shirinmu na kimiyya da fasaha da hausa muna tafe da wani sabon application da yake nadar bayanan duk wasu abubuwa da suka faru dakai indai yana cikin wayarka.


Misali kana cikin tafiya wani yazo ya dokeka ko kuma ya kwace maka wani abu da har yakai ku da yin fada ko sa'insa daga karshe kuka je har kotu koda baka da saida shi wannan application din zai nuna duk abinda ya faru.


Wasu za suce to ai wannan kamar bidiyo ne kuma ta yaya mutum zai tsaya har kayi masa bidiyo bayan yasan bashi da gaskiya?


Eh wannan application din yana daukar bidiyo tare da photuna ne amma a sirrince, wanda mutum bazai san kana daukar bidiyon ba, kuma koda ya karbi wayar.


Menene sunan wannan application din?

Sunan sa background video recorder, mutane masu yawa sun dauko shi suna amfani dashi kuma bashi da girma ko kadan ta inda bazai cinye muku space ba.

Menene amfanin sa?

Shi amfanin sa shine zai daukar maka bayanan da kake so ka dauka a sirrince wanda shi wanda kake son daukar bazai san kana daukarsa ba koda ya karbi wayar a hannunka.


Sannan zaka iya turawa duk wanda kake so a kuma duk inda yake. 

A ina zaku samu wannan application din?

Kai tsaye zaku dauko shi ta Link dinnan da zamu ajiye muku a kasa

Dauko shi a nan

Anan 

Comments