Min menu

Pages

Yan ta'adda sun sace mutane a garin Yakila karamar hukumar Rafi jihar Niger, sun dauke su a bidiyo

SUBHANALLAH


'Yan ta'adda sun sace mutane a garin Yakila karamar hukumar Rafi jihar Niger, sun dauke su a bidiyo suna kira ga Gwamnatin Nigeria ta biya su kudin fansa Naira Miliyan 500


Wanna aikin 'yan Boko Haram ne ba shakka kuma mutanen Shekau, sune da wannan salon,  sunyi tasiri sosai a cikin masu garkuwa da mutane, talauci ya kama Shekau yana neman kudi ta kowani hali


Muna rokon Allah Ya aminar da wadannan mutane daga cutarwan 'yan ta'adda, Allah Ka kawo mana karshen wannan masifa Amin

 Kalli Videon 


Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments