Min menu

Pages

Maganin karfin gaba da karin maniyyi tare da wanke mara.

 Maganin karfin gaba da karin maniyyi tare da wanke mara.Cikin shirinmu na magunguna yau munzo muku da magani akan wasu matsalolin da suke damun mafiya yawan mutanen mu.

Ga masu fama da matsalar karancin maniyyi da kuma rashin karfin gaba sai su jarabawa wannan fa'ida.

Tafarnuwa

Albasa

Ganyen mangoro

Za a samu albasa kamar rabi da kuma tafarnuwa sili hudu sai kuma a samu ganyen mangoro guda uku a hade sure waje guda a tafasa su sosai sai a zuba madara mai kyau a shanye.

Kuyi share domin mutane su amfana


Comments