Min menu

Pages

Jerin sunayen wasu sojojin da suka rasu a hadarin jirgin

 Jerin sunayen wasu sojojin da suka rasu a hadarin jirginDadu dazu jirgin ya kone kurmus a Abuja birnin Nigeria saidai daga baya an sanar da jirgin daya kone na sojoji ne

To zuwa yanzu an samu sunan wasu daga cikin sojojin da jirgin ya kone dasu.


√ Flt Lt Tito

√ ACM Johnson

√ FS Olawumi

√ Flg Offr Okpara

√ Flt lt Gazama


Zuwa yanzu dai sunan wadannan sojojin sune muka samu a cikin wadanda jirgin ya kone dasu kuma suka rasa rayukansu.


Comments