Min menu

Pages

Jami'an tsaro sun cika hannu da wata mata da take yunkurin saida danta dan wata hudu data haifa.

 An kamata tana yunkurin saida dan da ta haifa


Jawabin yaran da babansu yai lalata dasu

Jami'an tsaro sun cika hannu da wata mata da take yunkurin saida danta dan wata hudu data haifa.


Matar me suna victoria chukube yar shekara talatin da biyu, an kamata tana yunkurin saida danta data haifa wai domin ta fara saida kayan soft drinks 


Ta sanar da yan sandan cewa a karuwanci ta samu wannan yaron da take dauke dashi, kuma koda ta bar nan to duba wanda zai sayi dan nata za tayi duk wanda ya saya zata sayar masa a cewar matar.


Yan sandan sunyi iya bakin korarinsu na sanar da ita mahimmancin yaron da kuma kasancewar ta a matsayin uwa amma taki yarda.


Zan jefar da yaron ne idan ban samu mai saya ba koda kun barni na tafi dashi gida a cewar matar.


Anyi kokari ta sanar da wanda tai mata wannan cikin harta haifi yaron amma taki.


Kuma taki fadar jihar da take ko kuma karamar hukumar ta balle ta fadi sunan garinsu.

Ni yar Nijeriya ce kuma inada shekara talatin da biyu ne sannan ni karuwa ce yaron dana haifa kuma watansa hudu dan haka in akwai mai sayen sa naira dubu arba'in shine kudin yaron nawa matar tace.

Inada gurin ajiye ruwa yai sanyi fridge acan gurin hausawa da yake abakaliki.

Comments