Min menu

Pages

 Rashin HaihuwaDuk wanda da Allah ya jaraba da rashin samun karuwa ta Haihuwa ko kuma an jima da auren babu karuwa muddin ba'a yanke kauna daga Allah ba to a jaraba wannan Insha Allahu za a dace.

√ Albasa rabu

√ Ganyen mangoro

Yadda za a hada

A samu ganyen mangoro guda uku sai kuma a samu albasa rabi a hade su a dake a dafa da ruwa sosai sai a bari sai za a kwanta asha.

Haka za ana yi har tsawon sati biyu za aga ikon Allah.

Comments