Min menu

Pages

Ana ta kokarin tsige Donal trump ga wasu daga cikin abubuwan daya mallaka da suka dauki hankali, musamman na biyu dana hudu

 Ana ta kokarin tsige Donal trump ga wasu daga cikin abubuwan daya mallaka da suka dauki hankali, musamman na biyu dana hudu.Donald trump shine shugaba na 45th a kasar America sannan kuma cikakken dan kasuwa ne na nunawa a cewar masu labari, wanda ya mallaki kadarori masu yawan da suka tabbatar dashi a matsayin mutum mai tarin arziki.

Wannan abubuwan daya mallaka da kuma hannayen jarinsa dake gurare da dama sune suka taka rawa sosai wajen nunashi a matsayin mai kudi.

Domin duk yayinda mutum ya mallaki kadarori tare da saka hannayen jari wannan shine mutane kewa ganin mai tarin dukiya.

√ Mar-a- lago 

Mar-a-lago wani kasaitaccen gidane na makudan kudade wanda aka ce mallakine nasu trump da tawagarsa, domin ance trump din ya barnatar da kudade masu zafi wajen mallakar wannan gurin.

Yanzu ance wannan gurin ya zama matattarar masu shakatawa da kuma gun rawa, kuma kusan shine gurin gabatar da tsarikan trump na sha'anin siyasarsa.

√ Jirgi me saukar ungulu mallakin trumpDonald trump ya samu damar mallakar jirage masu saukar ungulu ciki harda sikorsky S - 76 wanda kudinsa yakai kimanin dala miliyan bakwai.

Wanda shi aikinsa kai wasu abubuwa wajen birnin kamar karamin abin hawan trump ne da yake hawa yana zagaya saman ruwa.

√ Gurin masaukin baki na kasa da kasa mallakin trump (Hotel)Trump ya mallaki wani kasaitaccen gurin saukar baki na kasa dake Las Vegas na kasar America.

Sannan yanada girma cikinsa yanada kayan dumama jiki da wasu abubuwan sannna yanada tsayi, yanada kofa guda biyu da manyan winduna shine guri na biyu a jihar mallakin kungiyar na trump.

√  Husumiyar trumpTrump ya mallaki wata doguwar Husumiya kamar yadda mahaifinsa yayi kafin shi na barin wata alama a new york.

Babbar Husumiya trump gurine da kowa kan iya zuwa to amma na kudi ne dake kusa da UN, dake tsakiyar birnin.

√ Jirgi 757 mallakar trumpTrump yanada jirgi na kansa wanda aka fitar da yaudarar da yayi na almabazzarancin da Trump yayi na mallakar wannan jirgin.

√ Litattafan trump da kuma lasisinsa masu yawa.


A shekarar dubu daya da dari tara da tamanin da bakwai ne trump ya hada dukkannin kayansa a guri daya cikin babban birnin New York ya hada duk kan litattafan sa da suke da yawa.

Wadannan sune kadan daga cikin abubuwan da shugaban kasar America ya mallaka wanda suka nuna shi a matsayin mai kudi kuma attajirin Duniya.

Comments