Min menu

Pages

Masu amfani da Telegram ga dama tazo

Masu amfani da Telegram ga dama tazoWata dama ta samu ga masu amfani da manhajar instagram

Wata kasuwa tazo mai girma da kawatuwa a cikin instagram wanda zaka iya saye tare da sayar da duk wasu launukan kaya, sannan zaka iya bada talla a sayar maka.

Kowa dai ya sani yanzu an shiga wani zamani wanda ake saya tare da tallah na kayayyaki a online.

Hakan yasa wasu gamayyar matasa yan nigeria suka tashi tsaye gamida kawo muku wata hadaddiyar kasuwa inda za sunan kawo muku kayayyaki na sayarwa suna dorawa kamar yadda kasuwanni a online suke yi tare da saka farashin duk wani kaya idan masu saye sunga kayan yayi musu kai tsaye zasu zaba tare da tuntubar ma'aikatan dake aiki a wannan kasuwar, idan komai ya daidaita zasu saya kuma a kawo musu kayansu har inda suke.

Sannan idan mutum dan kasuwa ne zai iya basu talla su tallata masa kayansa a ko ina a fadin kasarnan Nigeria dama sauran kasashen.

Menene sunan wannan kasuwa?

Nasan wasu da dama sun kosa su san sunan wannan kasuwa da ake ta bayaninta tun dazu, to kada ku damu ATTAJJIRAI shine cikakken sunan.

         A ina take?

Tunda aka ce online na tabbata kowa yasan me ake nufi kasuwa ce ta internet inda ake saye da kuma sayarwa, amma ana samunta ne kadai a instagram da kuma facebook.

Wannan photon dake kasa shine tambarin wannan kasuwar.

Ku dubata a cikin wadannan guraren da aka ambata wato instagram da facebook zaku same ta.


Kada ku manta mutanen da suke da wannan kasuwar yan nigeria ne kuma yan arewa sun kawo muku kasuwarne domin saukaka muku hanyar saye da sayarwa.
Sannan kowanne dan kasuwa zai iya basu talla su tallata masa kayan da yake sayarwa koda wanne iri ne, tun daga kan kayan abinci kayan daki kayan gida magunguna turarruka motoci da dai sauransu.

Ga duk mai sha'awar kulla harkar kasuwanci dasu kai tsaye ya neme su a instagram attajirai official shine cikakken sunan.

Domin shiga kasuwar danna nan

Mutanen da suka kirkiri wannan kasuwar sunyi tane domin kuWannan ba karamar dama bace ga yan kasuwa wanda basu sanu ba ko kuma wadanda basu da customers sannan kuma dama ce ga masu sayen kaya wanda basu san yadda zasu saya ba a online.

Na tabbata za kuji dadin harka da wannan kasuwar.

Ga cikakken bayani daga bakin su.Comments