Min menu

Pages

Bidiyon tsiraicin Maryam Hiyana yana daga cikin dalilin haukacewar Ashiru na goma

Bidiyon tsiraicin Maryam Hiyana yana daga cikin dalilin haukacewar Ashiru na gomaAshe dai bidiyon tsiraicin hiyana ya taka rawar gani sosai wajen tabuwar hankalin daraktan fina finan hausa nan wato ashiru na goma.

Yan kwanakin nan photunan wani tsohon daraktan fina finan hausa yake ta bayyana a kafafen watsa labarai na rabuwata, wanda mutane keta fadar maganganu da dama akan hakan kowa dai na fadar albarkacin bakinsa.

    Ashiru na goma

Kowa dai yasan wannan daraktan wajen shirya fina finan hausa a wancan lokacin wanda kuma shirye shiryen suka samu matukar karbuwa.

Maganar mutane

To saidai masu bincike sunce wannan larurar tasa bata rasa nasaba da wani bidiyo da wata jaruma ta fitar dalilin kuwa shine kusan lokacinda bidiyon zai fito ya dauki fina finai da dama da ita wanda ya kashe makudan kudade, kafin fina finan sukai ga fita kasuwa shine wannan bidiyon ya fito wanda dalilin hakan yasa aka hana fitar da duk wasu fina finai da jarumar ta fito a ciki wanda yawancinsu na daraktan ne.

Tun daga wannan lokacin abubuwa sukai masa kunci ya rasa yadda zaiyi dalilin kenan da yasa harkar ma ta fita a kansa kuma yasa abin a ransa har ya fara zame masa matsala wanda wani lokacin sai yana wani abu kamar wanda yake a tabe.


Wasu da dama daga cikin jaruman da masu shirya fina finan hausa sun nuna damuwarsu akan haka har sukayi kudurin kaishi asibiti a wancan lokacin amma sai aka samu akasi akan haka.

To amma yanzu da abubuwa sukai yawa wasu daga cikinsu sun kuduri niyyar kaishi asibiti harma sunje.

Hakan kuwa ya biyo bayane bisa jajircewar wata daga cikin mata masu zuciyar musuluncin dake cikin tawagar tasu.

Hakika mutane sunji dadi kwarai da gaske harma sunata addu'a ga wanda suka dauki nauyin kai wannan bawan Allah asibitin suna kuma yi masa fatan nasara da samun waraka.

Allah ya bashi lafiya

Comments