Min menu

Pages

Jerin Jahohi 10 da suka fi ko ina kyawawan mata a arewacin Nigeria

  

 Jerin Jahohi 10 da suka fi ko ina kyawawan mata a arewacin NigeriaMata masu kyau duniya ne, domin kyau yana taka rawa sosai wajen yin awun gaba da yawancin mutane domin kaso masu yawa daga cikin maza sunfi kaunar mace mai kyau, duk da daga cikin mazan akwai wanda babu ruwansu da kyawun mace idan har wasu halayenta yayi musu ko kuma tarbiyyar da take da ita.

Bawai kyawun fuska ne kawai kyawu ba akwai kyan jiki, tsafta, kalar fatar jiki da kuma tsarin surar jikin mace duk wannan ana sanyasu cikin sahun kyau, kuma kowa daga cikin maza akwai kyawun da yake so.

Wannan yasa mukai duba cikin jahohin Nigeria amma a arewa muka kawo muku wasu jahohi goma wanda suke kan gaba wajen kyawawan mata, saidai bamu ce su sauran jahohin basu da mata masu kyau bane, suma akwai saidai basu kai sauran jahohin da zamu ambata ba, dan haka idan kunji babu sunan jiharku da kuyi hakuri.


Ga jerin jahohin kamar haka.


Adamawa

Gombe

Taraba

Kano

Bauchi

Katsina

Kaduna

Yobe

Borno

JigawaComments

1 comment
Post a Comment

Post a Comment