Min menu

Pages

Yadda za kuga barawon wayarku

 Yadda za kuga photon barawon wayarkuAssalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin.


Da fatan kuna lafiya, hakika muna jin dadin yadda kuke kasancewa tare damu a koda yaushe muna godiya.


A yau cikin shirin namu munzo muku ne da bayanin wani application wanda muka tabbatar zai birgeku sosai.


Application din zai baku damar ganin barawon wayarku ko kuma wani daya dauki wayar taku.


Ta hanyar daukarsa a photo kuma ya tura muku photon daya dauka kai tsaye zuwa Gmail dinku.


Kunga koda wani ne ya dauki wayar taku ya gudu daga zarar kun dora Gmail dinku akan wata wayar to za kuga photonsa wannan App din ya dauka ya tura muku.


Ku duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin sauke wannan App din                              Danna nan Comments