Min menu

Pages

Wata gada mai abin mamaki dake kasar Vietnam.

 Wata gada mai abin mamaki dake kasar Vietnam.


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu?


Yau muna tafe muku ne da bidiyon wata gada wacce take kasar Vietnam, wanda aka yita akan tsaunin  BA NA.


Wannan gadar tana daya daga cikin gadoji mafiya bada mamaki da aka gabatar da gininsu a Duniya


Ga bidiyonComments