Min menu

Pages

Wasu gurare a cikin Kano dake da yawan karuwai da mata masu zaman kansu

 

Wasu gurare a cikin Kano wanda keda yawan karuwai da masu zaman kansu


An bayyana wadansu gurare a cikin birnin kano wanda suke kan gaba a yawaitar karuwai da mata masu zaman kansu.


Koda yake bincike ne ya nuna ba kuma nine na fada ba, kawai dai rubutawa nayi bayan an fadamin kuma na bincika, dan haka idan maganar batai muku dadi ba kuyi hakuri sannan ku sanar damu gaskiyar batu game da wannan binciken da mukai.


Akwai jerin gurare cikin manyan biranen dake kasar Nijeriya wanda suke da tarin karuwai ko kuma mata masu zaman kansu, dan haka zamu zayyano muku wasu gurare anan cikin birnin Kano wanda aka bayyana sune suka dauki kaso masu tsoka na mata masu zaman kansu.


1. Church Road, Sabon gari.

2. Railway quarters, tukur road nasarawa GRA

3. Sarkin yaki highway, sabon gari.

4. Enugu lane, sabon gari road

5. Abedie, sabon gari.

6. Sani giwa, sabon gari.

7. Warri club, sabon gari.

8. Yoruba road, sabon gari.

9. Onitsha lane, sabon gari.

Wadannan sune guraren da aka bayyana sunfi ko ina tara karuwai a cikin birnin Kano, dan haka ku bayyana mana ra'ayinku

Comments