Min menu

Pages

Mutumin da yake iya cin komai a Duniya ( Mr eat all)

 Mutumin da yake iya cin komai a Duniya ( Mr eat all)Wannan shine michel lotito ɗan ƙasar faransa mai shekara 57,  ana masa laƙabi da MR EAT ALL. 


Wannan mutum Allah ya haliccesa  yana iya cin komai,  Abincinsa shine ƙarfe da roba. 


Ya mutu a shekarar  2007,  Abubuwan da y ci kafin mutuwarsa sun haɗa da :- 


1- kekuna 18 

2- talabijin 7 

3- kwamfuta ɗaya 

4- ƙaramin jirgin mai saukar angulu 

5- sarƙa mai tsawon mita  500


Wannan shine kadan daga cikin bidiyon bayanin wannan mutuminComments