Min menu

Pages

Jerin yan sandan kasashe goma dake kan gaba wajen cin hanci da rashawa a Nahiyar Africa

Jerin yan sandan kasashe goma dake kan gaba wajen cin hanci da rashawa a Nahiyar Africa 


A Nahiyar Africa akwai kasashen masu yawa wanda kuma cikinsu akwai jami'an tsaro da suke kula da abubuwa.


To saidai an akwai wanda aka bayyana suna da karbar cin hanci da rashawa a cikin kasashen su, wasu kuma basa wannan al'adar dan haka zamu kawo muku jerin kasashen da yan sandar kasar suke kan gaba wajen karbar cin hanci da rashawa Dan haka gasu kamar haka.1. Nigerian Police Force 🇳🇬


2. Dr Congo Police Force 🇨🇩


3. Kenya Police Force 🇰🇪


4. Ugandan Police Force 🇺🇬


5. Mozambique Police Force 🇲🇿


6. Cameroon Police Force 🇨🇲


7. Sierra Leone Police Force 🇸🇱


8. Ethiopian Police Force 🇪🇹


9. Madagascar Police Force 🇲🇬


10. Zambian Police Force 🇿🇲Comments