Min menu

Pages

Wata mata ta auri maza biyar yan gida daya

 Wata mata ta auri maza biyar yan gida dayaKoda nake baku labarin nan kwanan baya mun taba kawo labarin wata mata wacce ta auri maza biyu to saidai bamu taba baku labarin wannan matar ba da ita kuma take auren maza har biyar kuma yan gida daya ko kuma muce yan uwan juna.


Matar me suna rajo verma ta bayyana yadda yadda take kwanciya da Kowanne a cikinsu a kowacce rana, to saidai tace har yanzu ta kasa gane waye mahaifin yaron da ta haifa dan kimanin wata goma sha takwas shekara daya kenan da wata shida.

Anyi wannan auren ne, ko kuma muce suna zaune ne a wani kauye kusa da  Dehradun acan arewacin kasar India.


Ku kasance tare damu domin samun labarai 
Comments