Min menu

Pages

Wata masarauta a Africa wacce akai gininta da siffa irin ta maciji dauke da kai guda biyu

Wata masarauta a Africa wacce akai gininta da siffa irin ta maciji dauke da kai guda biyu 


Wannan wata masarauta ce mai dadadden tarihi wacce aka ginata tun a shekarar 1917 a garin faumban wacce take kasar Cameron.

An gabatar da ginin wannan masarautar ne cikin shikima inda aka yita da kira irin ta wani babban maciji mai kayi biyu.

Wannan ginin da akaiwa wannan fadar ya dauki hankali domin ya birge kowa, wannan yasa aka mayar da gurin tamkar gidan tarihi aka kawo abubuwa masu yawa aka zuba a ciki.

Mutane suna iya ziyartar wannan gurin domin bude ido wanda tazararsa takai adadin kilometers 225 daga babban birnin kasar Cameron wato Yaounde


Ga duk masu son ganin bidiyon gashi nan a kasaComments