Min menu

Pages

Na auri kanwata yanzu haka muna da yaya hudu inji wani mutum

 Na auri kanwata yanzu haka muna da yaya hudu inji wani mutumMata da mijin sunce suna sane da cewa su yan uwa ne amma hakan bai hana sun auri junansu ba..


Mijin mai suna paulin dan kimanin shekaru 28 ne wanda yake miji ga kanwarsa dorica..

Ga yadda labarin ya fara

Paulin da dorica wato miji da mata sun rabu da mahaifansu tun suna yara kanana a wani yaki daya ritsa dasu a garin Bunia na DR Congo, inda su biyun suka samu suka tsere zuwa garin Miti na DR Congon ba tare da iyayensu ko kuma ragowar yan uwansu ba.


Bayan komai ya lafa paulin ya tafi neman iyayensa da yan uwansu amma gaba daya bai same su ba inda a karshe ya koma inda yar uwar tasa take.


Bayan sun girma su kadai babu mahaifa da kuma sauran yan uwa sai paulin ya yanke shawarar ya auri kanwarsa domin tsatson su yaci gaba da yaduwa..


Bayan daukar lokaci kanwar tasa ta amince aka daura auren wanda yanzu haka suna da yaya hudu.


Karin bayani yana cikin wannan bidiyon

Comments