Min menu

Pages

Yaro dan shekaru uku ya haddace alqura'ani kuma ya fara tafsir yana shekaru 8 a Nigeria

 Yaro dan shekaru uku ya haddace alqura'ani kuma ya fara tafsir yana shekaru 8 a Nigeria
Ilimi baiwa ce da Allah yake bewa duk wanda yaso a kuma lokacinda yaso.

Yau zamu kawo muku labarin wani yaro wanda Allah ya azurta da baiwar ilimi wanda ya haddace alqura'ani mai girma tun yanada shekaru uku a Duniya.

Muhammed shamsuddeen aliyu shine asalin sunansa kuma dan garin Zaria ne a jihar Kaduna wanda yanzu anfi saninsa da Mai Yasin ko kuma dan karamin sheikh.

Karamin malamin yana iya yin tafsir sannan ya haddace alqura'ani da kuma sauran litattafan ilimi.

An taba shira dashi yace tun tasowarsa dama karatun yasa a gaba sannan baya irin wasannin nan da sauran abokansa yara suke.

Comments