Min menu

Pages

Uba mafi karancin shekaru a duniya

 Uba mafi karancin shekaru a duniya An bayyana sean stewart a matsayin uba mafi karancin shekaru a Duniya 


Wani yaro dan shekara 13 daga birnin Auckland na kasar New Zealand, ya zama uba mafi karanci a duniya bayan da ya haihu da mahaifiyar abokinsa ‘yar shekara 36 da haihuwa.


 Yaron dan makaranta primary da jaririn a yanzu an yi imanin dukansu suna cikin kulawa.sai  Matar na fuskantar tuhumar aikata laifuka na cikin zarafin yaron wanda abokin dan ta ne

Comments