Min menu

Pages

Mutanen da aka tsana a Nigerian a shekarar 2022

 Mutanen da aka tsana a Nigerian a shekarar 2022Kowa ana tsananrsa ne saboda wasu abubuwa da yake, inda wasu suke ganin ba daidai bane koda kuwa a karan kansa shi yana ganin daidai ne hakan.

Abubuwa da yawa suna sawa mutane suji sun tsani mutum saboda aikin da yake aikatawa, wani tsananin zaluncinsa yasa mutane suke matukar tsanar sa, wani kuma saboda yawan ta'addancin da yake ko kuma yawan kashe kashen da yake babu dalili.

Idan kuma shugaba ne akwai abubuwa masu tarin yawa da yasa mutanen da yake shugabanta suke tsananin tsanarsu, watakila saboda yadda suke gabatar da salon mulkinsu ta hanyar gallazawa da kuma bawa talakawan da suke mulka wahala yasa suka zamto abin tsana a gare su.


To yau cikin shirin namu zamu kawo muku jerin wasu mutane wanda aka tsane su yanzu a Nigeria wasu daga ciki shugabanni ne wasu kuma gama garin mutane, dan haka ga sunansu nan kamar haka.

1 Abubakar Shekau

2 Muhammad Buhari 

3 Lai Muhammad

4 Nmandi Kanu

5 Diezani Alison Madueke

6 Bello Turji

Comments