Min menu

Pages

Matar da tafi kowacce mace haihuwar yaya..

 Matar da tafi kowacce mace haihuwar yaya..An bayyana Valentina vassilvey a matsayin mace wacce tafi yawan haihuwa a Duniya domin ita ce matar data haifi yaya 69 tana da  76.


Har yanzu ita ce matar da sunanta yake ajiye a record a matsayin matar da tafi yawan haihuwa a Duniya.


Yar kasar Russia ce ta rayu ne tsakanin shekarar 1707 zuwa 1782.

Ga bidiyon bayanin Comments