Min menu

Pages

Yan wasan kwallon Nigeria 9 da suka mutu lokacinda suke buga wasa

 Yan wasan kwallon Nigeria 9 da suka mutu lokacinda suke buga wasaMutuwa wata aba ce dake kan kowa dan haka duk mutum ko wani abu mai rai dole saiya mutu. Mutuwar mutum ta karaf daya tafi tsorata mutane musamman kuna tare da mutum kawai kaga ya fadi ya mutu.

Yau cikin shirin namu zamu kawo jerin wasu yan kwallo na kasar Nijeriya da suka mutu lokacinda ake tsaka da doka wasa, wanda wannan mutuwar da sukai cikin wasan tasa hankalin mutane da yawa ya tashi musamman wanda suke filin wasan suna kallo dama wanda suke buga wasan a lokacin.


1 Sam Okwaraji :- Shine dan wasan Nigeria na farko daya mutu ana tsaka da buga wasan wani final inda a karshe aka tashi 1:02 Amir  angwe :- Shima dan wasa ne da ya mutu a watan October ranar 29 1995 lokacinda suke buga semi final a filin wasan onikan national stadium.

3 Endurance Idahor :- Shima wani dan wasan Nigeria ne daya mutu ana buga wasa 

4 John Ikoroma :- Shima ya mutu ne ana cikin wasa.

5 Chineme Martins :- Wani dan wasa ne da yake bugawa Nasarawa united a wasan cikin gida na Nigeria, inda ya mutu yana cikin wasa tsakaninsu da Katsina united.

Sauran da suka mutu sune 

6 David Oniya

7 Charles Esheko

8 Emmanuel Ogoli 

9 Bonsam Elejiko 

Comments