Min menu

Pages

Wata mata ta rikide ta koma saniya bayan ta kwanta da wani magidanci a kasar Tanzania.

 Wata mata ta rikide ta koma saniya bayan ta kwanta da wani magidanci a kasar Tanzania.Akwai abin mamaki sosai ga duk wanda yaji ko yaga wannan labarin, to saidai ba abin mamaki bane idan akai duba da kasar da abin ya faru da kuma yadda suke a fannin tsafe tsafe.


To wani labari dai daya karade kafafen watsa labarai shine yadda wata mata ta soma rikidewa tana komawa saniya bayan ta sadu da mijin wata mata.


To shine ake tunanin wannan matar ce tayi mata asiri har kafar matar ta fara rikidewa tana komawa irin ta saniya da kofato sannan kuma jela irin ta saniya ta fito mata a baya.

Comments