Min menu

Pages

Jerin Kasashe 10 na Afirka wanda basa fama da talauci

 Jerin Kasashe 10 na Afirka wanda basa fama da talauci An bayyana kasashen kasashe masu dama dama a afrika domin a wadannan kasashen ba a fama da talauci kamar sauran kasashen afrika  ana zaman lafiya akasashen sannan abubuwa basa tsada a kasashen 


1. Morocco 


2. Algeria 


3. Mauritius


 4. Ghana 


5. Tunisia


 6. Botswana 


7.Djibouti 


8 Uganda - 

 

9. Habasha  


10. Seychelles

Comments