Min menu

Pages

Jerin jahohi 10 mafiya arziki a nigeria na 2022

 Jerin jahohi 10 mafiya arziki a nigeria na 2022 Akwai jahohin da suke da arziki a Nigeria, wasu sun samu arzikin ne saboda harkar kasuwancin da suke gabatarwa wasu kuma saboda noma yayinda wasu suka samu arzikin ne ta dalilin man fetur da sauran albarkatun kasa.

Ga jerin jahohi goma da suka fi kowacce jiha arziki a Nigeria 

1 • Lagos: $33.68 Billion


2 Rivers state (g3 billion)


3 Delta state (gdp: $16,749 billion)


4 Oyo state (gdp: $16,121 billion)


5 Imo state ($14,212 billion)


6 Kano state ($12,393 billion)


7 Edo state ($11,888 billion)


8 Akwa Ibom state ($11,179 billion)


9 Ogun state ($10,470 billion)


10 Kaduna state ($10,334 billion)

Comments