Min menu

Pages

IZZAR SO EPISODE 86 ORIGINAL BAKORI TV MP4 M3 FULL VIDEO DOWNLOAD

 IZZAR SO EPISODE 86 ORIGINAL BAKORI TV MP4 M3 FULL VIDEO DOWNLOAD

Shirin izzar so episode 86 yau sai karfe goma zuwa sha daya za'a kawo muku shi kamar yadda lawan Ahmad wato Umar Hashim ya sanar a shafinsa na Facebook.


Yace mutane suyi hakuri wani lokacin ayyuka ne suke musu yawa su kuma suna so suga shirin na izzar so din ya kayatar da duk masu kallo.


Shirin izzar so dai shiri ne da ake kawo shi a channel din bakori tv duk daren ranar lahadi, wanda wancan satin aka haska izzar so episode 85, yau kuma za'a haska shirin izzar so episode 86.


Comments