Min menu

Pages

Ƙasashe 10 da sukafi ko ina zaman lafiya a Africa

 Ƙasashe 10 da sukafi ko ina zaman lafiya a AfricaKowa dai yasan yadda yawaitar tashe tashen hankulan dakuma fadace fadace da sace sace suka taru sukai yawa  a wasu kasashen a Nahiyar Africa to saidai duk da haka akwai ƙasashen da aka bayyana suna zaune lafiya da kwanciyar hankali kuma sune zan gabatar muku jerin su a kasa.

Ƙasashen sune kamar haka:-

1 Mauritius

2 Ghana

3 Bostwana

4 Sierra Leone

5 Gambia 

6 Senegal

7 Tanzania

8 Malawi

9 Equatorial Guinea

10 Namibia


Comments