Min menu

Pages

Addinin da yafi saurin yaduwa a Duniya

 Addinin da yafi saurin yaduwa a Duniya.Akwai mutane da yawa dake rayuwa a doron kasa wannan yasa addinai da kuma dabi'u na mutane sukai yawa.

Kowa daga cikin mutane akwai dabi'arsa kuma akwai kalar addinin da yake domin ganinsa wannan addinin nasa shine daidai.

To yau cikin shirin namu zamu kawo muku sunan wani addini wanda bincike ya nuna shine addini daya da yafi yaduwa a Duniya domin a kwana daya ana samun mutane masu yawan gaske na daga sauran addinan suna yin kaura zuwa cikin wannan addinin.

Wannan addinin ba kowanne bane face addinin musulunci, domin yana yaduwa sosai yanzu a Duniya tamkar wutar daji, domin mutane da yawa suna shiga cikin addinin a kowacce ranar ta duniya.

Wannan yasa  addinin musulunci ya zamto addini guda daya da yafi farin jini a Duniya.


Mu kasance tare daku a wani sabon shirin, idan bidiyon nan yayi muku kuyi share.

Comments