Min menu

Pages

Mutumin daya rayu a saman bishiya tsawon shekaru 8.

 Mutumin daya rayu a saman bishiya tsawon shekaru 8.Idan mutane suka ji maganar sai su dauka wasan kwaikwayo ne, ko kuma almara amma ba haka bane domin wannan labarin gaskiya ne.

Anyi wani mutum dan kasar Pakistan wanda aka yi masa suna da Tarzan na karachi saboda yadda ya shafe shekaru takwas yana rayuwarsa a saman bishiya, a zahirin gaskiya sunansa farman Ali wanda ya sanu a Media saboda fitar wani bidiyon sa na yadda yake rayuwarsa a saman bishiya dake wani guri a cikin birnin Pakistan din.

A binciken da akai dai an gano rashin gida ne yasa yayiwa kansa gida a saman bishiyar.


Comments