Min menu

Pages

IZZAR SO EPISODE 85 ORIGINAL BAKORI TV MP4 M3 FULL VIDEO DOWNLOAD

 IZZAR SO EPISODE 85 ORIGINAL BAKORI TV MP4 M3 FULL VIDEO DOWNLOADShirin izzar so episode 85 har yanzu babu wani labari daga gurin masu shirya film din kan cewa za'a saki shirin yau, domin har yanzu basu sanar da komai ba.


Tun bayan zuwan watan ramadan aka dawo da haska shirin izzar so zuwa karfe tara maimakon karfe takwas din da aka saba haskawa, to saidai hakan ma baya doruwa domin wani lokacin har 11 na dare yake kaiwa ba tare da an dorashi ba 


Zaku kalli shirin izzar so episode 85 a kasa daga zarar sun dora na bakori tv

Comments