Min menu

Pages

Dan shekaru tara yayi degree a kasar Belgium

Da Dan shekaru tara yayi degree a kasar Belgium Abin mamaki dai baya karewa a wannan duniyar da muke, wani abin idan aka fadawa mutum sai yaki yadda saboda yadda abin yazo masa ta wata siga daban.

Yau cikin shirin zamu dan baku labarin wani yaro dan kasar Belgium da yayi degree yanada shekara Tara a Duniya.

 Laurent Simons kenan yaro dan shekaru 9 a duniya daya kammala  degree a kasar belgium


Sir Simons shine ya zama matum mafi karancin shekaru a duniya da ya samu digiri a fannin injiniyan lantarki  a jami'ar  Eindhoven University of Technology (TUE). dake kasar Belgium

Comments