Min menu

Pages

YANZU-YANZU: Gobe Lahadi Take Sallah, Cewar Sheik Dahiru Bauchi

 YANZU-YANZU: Gobe Lahadi Take Sallah, Cewar Sheik Dahiru BauchiBayan tantancewa da bincike mai zurfi Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya tabbatar da an ga jaririn watan Shawwal a jihohi kamar jaka Birnin Tarayya Abuja, jihar Nasarawa da kuma Kurgwi dake jihar Filato.


Karshe dai Maulana Sheikh ya bada umarni a sha ruwa gobe Lahadi babu Azumi Insha Allahu, domin Azumin bana ya zo karshe..


Maganan Sallan Idi kuwa Shehu ya ce tunda  nafila ce a dakata sai ranar da za a yi na gari gaba daya sai a yi tare.


 

Comments