Min menu

Pages

Wani dan kasar Uganda ya kashe zaki da hannunsa.

 Wani dan kasar Uganda ya kashe zaki da hannunsa.

Cikin shirin namu muna tafe muku ne da labarin wani jarumin na miji wanda yayi fada da zaki kuma harya kashe zakin da hannunsa.

Dazu muke ganin labarin a Twitter 


Wani mutumin Mpefu dake masarautar Kadagi a kasar Uganda yayi fada da wani zaki harma ya kashe zakin da hannunsa guda biyu.


Mutanen dake wannan yankin da sunce wannan zakin shine matsalar su.


Yanzu haka ran kowa yayi fari tun samun labarin kashe zakin da wannan mutumin yayi..Mai gari da jama'ar gari sunce jira suke mutumin da ya kashe wannan zakin a sallamo shi a asibiti suyi masa sarautar sarkin dawa.To saidai masu kula da dajin sunce me yasa ya tsaya sukai fito na fito da zakin maimakon daya hango zakin ya gudu.

Comments