Min menu

Pages

Shugaban kasar da yafi kowanne shugaba karfi.

Shugaban kasar da yafi kowanne shugaba karfi.Wannan shine sugaban kasar Guinea wato General Mamady Doumbouya shugaban da yafi kowa ne shugaban kasa karfi a duniya Shugaba ne madaki kuma mai tsananin karfi, shine yayi juyin mulki a yan watannin nan da suka wuce.


Ance ya kwace mulkin ne a hannun alpha conde a yan watannin nan da suka wuce.

Comments