Min menu

Pages

Kasashe mafiya dadewa (tsufa) a Nahiyar Africa.

 Kasashe mafiya dadewa (tsufa) a Nahiyar Africa.Cikin kowacce alkarya dole ana duba yadda ta kafu ko kuma ta dade da wanzuwa wannan zaisa a sanyata cikin gurin da za'a bada labari.

Yau cikin shirin namu zamu zayyano muku wasu kasashe wanda suka dade da wanzuwa a Nahiyar Africa, ina nufin sune suka fara kafuwa kafin wanzuwar sauran.

Kamar yadda kowa ya sani Africa dama can wata alkarya ce wadda ta dade tun shekaru aru-aru da suka shige domin a cikinta anyi mutane masu yawa da kuma birane da sarakuna, jarumai da sauransu. Dan haka muka ga ya kamata mu fada muku kasashen da suka fara kafuwa a Nahiyar Africa.

• Egypt

• Liberia

• Ethiopia

• South Africa

• Morocco

• Sudan

• Nigeria

• Tunisia

• Ghana

• Libya

Comments