Min menu

Pages

Jerin kasashe 10 mafiya kwararrun likitoci

 Jerin kasashe 10 mafiya kwararrun likitociAkwai ƙasashe masu yawa da ake bada labarin su saboda yadda suke da likitoci mafiya kwarewa da iya aiki, dan haka daga zarar wani ya kamu da rashin lafiya a kananan kasashe mafiya karancin asibitoci to wadannan kasashen ake kaiwa saboda suna da manyan likitoci da kuma kayan aiki.


To yau cikin shirin namu zamu zayyano muku jerin kasashen da bincike ya nuna sunfi ko ina kwararrun likitoci domin ana yawan kai musu marasa lafiya daga ko ina a cikin Duniya dan haka ga suna gamida jerin kasashen.


• United States

• United Kingdom

• Germany

• France

• Switzerland

• Canada

• Italy

• Australia

• Austria

• Greece

Comments