Min menu

Pages

Jahohin arewa masu kyawawan samari kuma yan gayu.

 Jahohin arewa masu kyawawan samari kuma yan gayu.Akwai samari a duka jahohin Nigeria kuma a arewa tunda anan za muyi bayaninmu kuma da wuya a rasa kyawawan samari yan gayu ko kuma muce yan kwalisa a dukkan jahohin, to saidai akwai jahohin da suka fi wasu wanda shine bayanin da za muyi yanzu.


Akwai jahohin da zaku samu kusan duka samarin sun iya wanka kuma sun iya kwalliya dare da iya sanya kaya a jikinsu kuma suyi musu kyau, sannan akwai jahohin da saidai muce sam barka ko kuma babu yabo ba fallasa dan haka yanzu zamu zayyano muku jerin jahohin da suka fi samari yan gayu masu kyau da kuma iya daukar wanka sannan harda uwa uba kuma kudi wanda shine kan gaba.


Jihar Plateau

Jihar Kano

Jihar Gombe

Jihar Kaduna

Jihar Gombe

Jihar Taraba

Jihar Yobe

Jihar Adamawa

Jihar Bauchi

Jihar Borno


Comments