Min menu

Pages

Ƙasashe 4 wanda yawan matan kasar ya ninka na maza yawa.

 Ƙasashe 4 wanda yawan matan kasar ya ninka na maza yawa.



Kusan yanzu mun shigo wani lokaci wanda ake haihuwa da yawa kuma akafi haihuwar yaya mata fiye da maza, haka kuma ana yawan samun hatsari wanda idan aka bincika maza sune ke mutuwa wannan ya nuna ana samun mace macen maza fiye dana mata, wannan yasa aka samu yawaitar mata fiye da maza a duniyar baki daya.


Dan haka mukai duba muka zakulo muku wasu kasashe wanda bincike ya nuna yawan matan cikin kasar ya ninka na adadin mazan da kaso mafi tsoka, saidai muna nufin duk duniya ne cewar wadannan kasashen bawai mun zabi wata nahiya bane, wasu zasu iya cewa ai bamu sa kasa kaza ba saboda su a tunaninsu kasar tanada yawan mata fiye da maza.


To saidai idan aka ce a Duniya baki daya ana nufin sune a sahun farko, duk wata kasar da zata zo saidai tazo a kasan wadannan kasashen.

San haka zamu jero muku wadannan kasashen a kasa, kuma mutane zasu iya bincikawa domin tabbatarwa.

1. Nepal

2. Curacao

3. China

4. Latvia

Wadannan sune kasashe hudu da suke da tarin mata fiye da maza.

Mun gode da bibiyar shafin mu.

Comments