Min menu

Pages

Zoben kauna da kamfanin Apple zai yi

 Zoben kauna da kamfanin Apple zai yi.Ko kuna sane da zoben masoya da kamfanin apple zai fitar kwanan nan?

To bari kuji kamfanin Apple na shirin kirkirar wani zoben masoya wanda zai riga nunawa ma'aurata inda miji ko matarsu yake a kowane lokaci koda yayi tafiya.


Sannan bugu da kari idan waninsu ya kashe zoben zai iya sanar da dayan cewa an kashe shi a lokaci kaza.

Misali daga zarar mutum ya kashe zoben to dayan zai sani domin zai sanar da cewar an kashe daya zoben.Haka zalika amfanin zoben bai tsaya anan ba domin kuwa zai bawa ma'aurata ko masoya damar bude wayar   sahibinsu su duba duk abunda suke son dubawa koda basa tare da wayar.


Zoben dai ana sa ran ma'auratan da suka yarda da juna ne zasu fi rububin sayensa saboda irin abubuwan da yake dauke dashi.


Sannan yan mata da samari ma da suka yadda da kansu kan iya saya.Comments