Min menu

Pages

Wasu boyayyun gurare 4 a jikin mace wanda in aka taba sha'awarsu ke saurin tashi...

 Wasu boyayyun gurare 4 a jikin mace wanda in aka taba sha'awarsu ke saurin tashi...Kamar yadda kowa ya sani kowa akwai gurin da yake saurin tada masa da sha'awa tsakanin maza da mata sannan gurin da yake tasarwa da maza sha'awa ba lalle bane idan aka taba a jikin mace ya tada mata sha'awar ta ba.


Yau muna tafe da wasu boyayyun gurare 4 a jikin mace wanda matukar na miji ya taba mata su to da sauri sha'awar su zata tashi.


Dan haka ba tare da bata lokaci ba ga jerin guraren.


Gashin kanta:- Tabawa mata gashin kai yana saurin tada musu da sha'awa musamman idan shafawa mutum yake saboda anyi ittifakin mata masu yawa suna matukar son hakan Kunnuwa:- Akwai wasu nerves nasu saurin kai sako kwakwalwa a jikin kunnuwa wannan yasa duk lokacinda na miji yakai hannunsa kunnuwan mace ya fara shafawa ko ya rike yake saurin tada musu da sha'awa.


Wuyansu:- Bayan wuyan mata yana daga cikin boyayyun gurare 4 da ita aka tafa yake saurin tasar musu da sha'awa saboda shima guri ne da ke saurin kai sako.


Fuska:- Idan mace tayi kwalliya koma batai kwalliya ba idan ka kura mata idanu kana kallon fuskarta baka dauke idanunka ba yanzu sha'awarta zata motsa saboda ido da fuska idan aka hadu sako yana saurin isa.


Wadannan sune manyan boyayyun gurare 4 wanda bincike ya nuna idan aka taba musu su to zakai saurin taso musu da sha'awa.


Comments