Min menu

Pages

Dr Ahamd Bamba BUK Babban Malamin Muslunci a Nigeria Yarasu

Dr Ahamd Bamba BUK

Dr Ahamd Bamba BUK Babban Malamin Muslunci a Nigeria Yarasu

Allah yayiwa Dr Ahamd Bamba BUK babban malamin musulci a Nigeria rasuwa, kamar yadda wani daga cikin yayansa a shafinsa na Facebook da safe yace Dr Ahmad yarasu ranar Juma a 7 January 2022 kuma ana shirin yimasa sallah jana'iza domin kaishi makwancinsa

Dr Ahamd Bamba BUK dai wani bawan Allah ne wanda za a iya cewa yake da fasahar isar da sako ga al'ummar duniya cikin harshe mai kyau, kuma malamin bashi da wata shaida na cewa yana nuna bangarenci acikin wa'azinsa

Mutuwar malam Ahamd Bamba babban rashi ne ga arewacin kasar Nigeria da kuma duniya baki daya, Allah yajikansa yakuma gafarta masa

Comments