Min menu

Pages

Abubuwa 5 dake sanya gaban na miji kankancewa.

 Abubuwa 5 dake sanya gaban na miji kankancewa.Kamar yadda kowa ya sani rashin girman gaba ko kankancewar al'aura ga maza abune da yake ciwa mutane tuwo a kwarya yanzu ko kuma a wannan lokacin wanda hakan kuma abune maras dadi a gurin maza domin yana sanyawa matansu suna musu wani irin kallo.


Wasu sukan nemi maganin abin amma kuma suga basu samu ba ko basu warke ba saboda akwai wasu daga cikin abubuwan biyar din a tare dasu wanda zamu ambata yanzu a kasa


Dan haka ga wasu dalilai nan guda biyar da sune ke sanya gaban maza kankancewa wanda mutane da yawa basu sani ba.


1 Shan maganin maza:- Yawaitar shan maganin maza ko karin girman gaba kan haifar da matsala ta kankancewar gaba dan haka a kiyayi shan wadannan magunguna a koda yaushe.


2 Kiba:- Girma ko kuma kiba kan sanyawa gaban maza kankancewa saboda duk wanda kitse yayiwa yawa yakan toshe wasu kofofi dake sanya gaban maza girma wannan yasa gaban ke kankancewa, dan haka yawan motsa jiki yana da matukar amfani ga lafiyar jiki kuma yana konar da kitse a jiki.


3 Yin Tiyata:- Yin tiyata ga wani bangare na gaban na miji shima kan sanya al'aura kankancewa.


4 Shaye shaye:- Shaye shaye ko kuma yin ta'ammali da kayan maye kan sanya gaban maza kankancewa dan haka duk mutumin da gabansa ya kankance idan har yana shaye Shaye to ya daina.


5 Nauyi:- Duk mutumin da yake da matukar nauyi to za kuga gabansa yana kankancewa dan haka shima saiya dage da yin abubuwan da zasu rage masa nauyin.

Comments

1 comment
Post a Comment

Post a Comment