Min menu

Pages

Yar sarkin da ta tara samari 162 masu son su aure ta har 13 daga ciki suka kashe kansu saboda taki yadda ta aure su.

 Yar sarkin da ta tara samari 162 masu son su aure ta har 13 daga ciki suka kashe kansu saboda taki yadda ta aure su.Wannan photon da kuke gani photon wata yar sarki ne da maza 13 suka kashe kansu saboda taki yadda da tayin soyayyar su gare ta.


Ance yar sarkin sunanta gimbiya Qajar wacce aka haifeta a shekarar 1886 a kasar Iran.


Ance anyi auren wannan gimbiyar da wani mutum mai suna Sardar Hassan tun tana da shekara goma sha biyu.


Kamar yadda bincike ya rawaito saida gimbiyar ta tara samari 162 masu matukar son su aure ta inda daga cikin samarin goma sha uku suka kashe kansu saboda kin amincewa da tayi da ta aure su.


Sarauniya Qajar tana daya daga cikin mata mafiya kyau a waccan zamanin.Comments