Min menu

Pages

IZZAR SO EPISODE 71 ORIGINAL BAKORI TV MP4 Full HD DOWNLOAD

  IZZAR SO EPISODE 71 ORIGINAL BAKORI TV MP4 Full HD DOWNLOAD 

Duk ranar lahadi muke  kawo muku shirin izzar so episode a tasharmu ta bakori tv, to yauma zamu kawo muku izzar so episode 71 idan baku manta ba wancan satin cikin shirin izzar so episode 70 mun tsaya ne a gurin da akaiwa Karima izzar so sharri wanda aka gansu tare da na kowa.

To yau zamu dora daga inda muka tsaya kuma muna fatan wannan shirin zai kayatar daku.

Ku danna gurin play video domin kallon bidiyon.


                            Play video
Comments